787
.
Aslm bayin 66 masoya 92 saw
.
Yan uwa ga wani sirri Mai kyau Mai karfi sirrin kuma mujarrabi
.
Ana fara aikin ranar alhahamis da dare ake aikin anayin wanka kamar wankan juma a Ana saka fararan kaya ashafa turare Mai kamshi da dadi sai ayi sallar Nafilah Raka a biyu bayan fatiha ana karanta alam nashara kafa 3 Raka a ta biyu ma Haka za ayi bayan sallama . Ayi wuridin astagfirullahillazi la ilaha illa huwal hayyul qaiyyuwm 70
Salatin annabi 50
Allahumma salli alay sayyidina Muhammadu 💯 alladifu 💯
Alfaa tihi lima igliqa 💯 alladifu 💯
Walkhaatimi lima sabaqa 💯 alladifu 💯
Nasirulhaqqi bilhaqqi 💯 alladifu 💯
Walhadiy 💯 alladifu 💯
Ilah siradikal mustaqiym 💯 alladifu 💯
Wa alah Alihi 💯 alladifu 💯
Haqqa qadarihi 💯 alladifu 💯
Wa miqdaarihi 💯 alladifu 💯
Al aziym 💯 alladifu 💯
.
Sai akaranta salatil fatihi zuwa karshe kafa 50 da jauhara kafa 11
.
Haka za ayi aikin tsawon kwana goma 10
To wlk duk Wanda yayi wannan aikin zai fita daga talauci da samun arziki cikin sauki da IZNIN ALLAH
taskaasirai@gmail.com 08144698283 08124763287