Aslm bayin 66 masoya 92 s,a,w
Yan uwa musulmai Yau Allah yabani ikon kawo muku wani sirrin Mai kyau Mai falala da budi sosai acikin shi
Sirrin istigifari ga yadda ake aikin Ana fara aikin ranar lahadi zuwa asabar kafin kafara aikin zaka saya Omo da sabulu saika baiwa mace Mai goyon da namiji sadaka kace mata ana masa wanka dashi sannan kaima akullum idan zakayi aikin sai kayi wankan janaba aikayi sallar na fila raka a biyu raka a na farko bayan fatiha akaranta Wannan Aya .istagfiru rabbakun innahu kana gaffara.zuwa qarshen ayar kafa 7 raka a ta biyu ma haka za ayi bayan sallama ayi wuridin imistigifari 70 hailala 70 salatin annabi s,a,w, 70 sannan ayi wuridin istigifari 7000 aduk dubu daya akaranta Wannan ayar zuwa karshe kafa 7 istagfiru rabbakun innahu Kana haffara. Sannan aduk bayan sallar farillah zakayi istigifari 70 idan ka kammala aikin zuwa asabar din sai washe gari lahadi saikayi sadaka da tufafi wa mabuqaci.......to wlh idan kayi Wannan aikin saikayi mamakin samun arziki ta ko ina..Amma ba a sa6on Allah alokacin da ake aiki...tammat klm
No comments:
Post a Comment