Showing posts with label SAMUN KUDI MANYA. Show all posts
Showing posts with label SAMUN KUDI MANYA. Show all posts

Wednesday, 13 July 2022

** Fita Daga Tsanani Na Rayuwa **

1

  **  Fita Daga Tsanani Na Rayuwa **

Wallahi Tallahi Dan Uwa Idan Kana Cikin Qunci Na Rayuwa Kadaure Kayi Wannan Aiki Wallahi Allah Zai Cireka

Kuma Duk Abinda Kake Nema Inshaallahu Allah Zaibakashi

Ana Karanta Wannan Salatine Qafa Dubu Daya Da Dari Da Sha Daya 1111

اللهم صل علی سیدنا محمد النبی الأمی

Fassaranshi

Allahumma Salli Ala Sayyadina Muhammadinnabiyyil Ummiyyi

Wallahi Malm Za Kasha Mamaki Dawannan Aiki

izninsa Kayi Shiaring Zuwa Group Ukulele

kayi Salati Goma

Allah Yabada Nasara""

Fatan Addu´a Nagari""




Taskar asirai malam tv AL falaki tv Ramli da hisabi tv Mafarkinka sirrinka tv Gudun duniya tv Domin Karin bayani Sai a turo SAKO ta nombarmu ko email zamu baku amsa 👇🤳 taskaasirai@gmail.com 08124763287 08144698283

Wednesday, 2 March 2022

SIRRIN SAMUN MANYAN KUDADE

SIRRIN SAMUN MANYAN KUDADE



WUDANDA ZAKAYI AURE, KOKUMA SAYEN FILI KO GIDA KO MOTA 

Wannan Sirrine Mai Rai Wanda Wallahi Har yanzu Mutun daya kawai na taba ba wannan Sirrin Sai kuma yanzu dazan Sakammaku Shi,, 

Mutane da yawa Suna bina a Inbox Suna cemin dan Allah Intaimakamasu da Sirrin Samun Dukiyar da Mutum Zaiyi Aure, kokuma Wata Bukata da tata so ta Manyan kudade Wudanda Mutum baida Hanyarsu, 

To Inkayi Wannan Sirrin Insha Allahu Sai Allah yabaka Kudaden da Zakayi Bukatar da kasa Agabanka,  kamar Aure ko Sayen Gida ko FILI ko Mashin dadai Sauransu, 

To Ga yadda Ake Aikin, Sannan kuma Bashida Wata Wahala, Sai dai Kasala ko Shedan Yahanaka Aikatawa, 
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Zaka Samu Lokaci Mai kyau Kullum Sai karika karanta Wannan Ayar 👉 QUL INNA RABBI YABSUDURRIZQA LIMAN YASHA'U WAYAKDIRU LAHU, WALA KINNA AKSARAN NASU LA YA'ALAMUN 👈 kafa Dubu daya da dari daya da Sha daya (1111) kullum Kayi haka har tsawon Kwana Bakwai, To Wallahi bama Za'akai kwanan bakwai ba zakaga Canji Acikin Rayuwarka, Insha Allahu, (Wannan Ayar tananan Acikin Suratus saba'i Ayata 36)
👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆
Wannan Sirrin Mujarrabine, badon Matsalar da Muke Ciki ba Wallahi da banyi Niyar fitowa dashi ayanzu ba,. Amma gashinan na baku Alfarmar Annabi SAW
👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆
Nayi Izina ga Wanda yayi Share Zuwa group 5 Kacal domin yan Uwa Musulmi Su Amfana 

Allah yataimakemu Ameen Summa Ameen🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

Monday, 28 February 2022

BABBAN SIRRIN SAMUN KUDI

787

Assalamu Alaikum Al'ummar gidan nan mai albarka yau na zo maku da wani sirri na jalabi da dafa'i akan kowace bukata da ke naima a wurin Allah subahanahu. 

Ni duk taimakon da zan bada ban rantsuwa amma yau zan maku rantsuwa dalilin rantsuwar a gaskiya ina da yakini akan wannan sirri na AYATUL KURSIYU to jama'a masoya Annabi Muhammadu (s a w)  Bi'izinillahi ta'alah wallahi summa tallahi duk wanda yai wannan sirrin da nufin wata bukata a gurin Allah wallahi sai ya cima gurinsa ma'ana in sha Allahu alfarmar Annabi Muhammadu s a w sai Allah ya biya masa bukatarsa amma sai an daure sosai masoya Annabi Muhammad s a w

       TO GA YADDA AKEYINSA

↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘

        LOKACIN YIN AIKIN

↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘

   BAYAN SALLAR ASUBAHI NE

Ma'ana kana gama sallar Asubah sai kuma ka kalli gabas sai ka d'aga hannunka mai albarka a sama sai kai wurindin wannan aya kamar haka......................... 

↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘

 الله لا اله الا هو الحى القيوم............ har zuwa karshenta sau (24)

Sai kuma ka kalli yamma nan ma ka karantata sau (24) sai kuma ka kalli Kudu nan ma ka karantata sau (24) sai kuma ka kalli Arewa a nan ma ka karantata sau (24) duk kuma in da ka kalla ka yi sai ka roki Allah bukatarka ma'ana Gabas, Yamma, Kudu,  Arewa haka za kai bayan ka kammala duka wurindin sai ka koma kai sujjada sai kuma ka karanta wannan aya a cikin sujjadar ga ayar kamar haka.. 

↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘

الله لطيف بعباده يرزق من يشاء بغير حساب sau (24) 

GA FASSARA AYAR DA HAUSA

↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘

 Allahu lad'ifu bi'ibadihi yarzuqu man yasha'u bigairi hisabi sau (24)......... 

↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘

Haka za kai har kwana (3) amma da safe idan rana tafito sai kai sarakar halawa,  ko kosai, ko kuma waina guda (24) to bi'izinillahi ta'alah wallahi summa tallahi dul wanda yai imani da Allah Annabi Muhammadu s a w hakikanin imani sai ya samu biyan bukata amma ba aima Allah dole Allah yasa mudace Amin summa Amin. 

↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘
 
IZZININ WANNAN SIRRIN

↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘

KAIMA ANNABI SALATI DA KUMA SHARE NA GODE SOSAI



Friday, 25 February 2022

BABBAN SIRRIN JALABI

SIRRIN JALABI NA IMAMUL GAZA'LI HUJJATUL ISLAM
Rahimahullah

Wannan Sirrine mai ban mamaki
Wajen samun budin arziki cikin gaggawa 
Imamul gaza'li yace babu wani sirri danake
Samun arziki da albarka kamar wadannan wuridai na kwana 7 afara juma'a akare alhamis GA SIRRIN KAMAR HAKA
Ranar juma'a akaranta
ياالله
Kafa 1000
Ranar asabar 
لاإله إلاالله
Kafa 1000
Ranar lahadi
ياحي ياقيوم
Kafa 1000
Ranar litinin
لاحول ولاقوةإلابالله العلي العظيم
Kafa 1000
Ranar talata
اللهم صل علي محمدوآله وسلم
Kafa 1000
Ranar laraba
أستغفرالله العظيم
Kafa 1000
Ranar alhamis
سبحان الله العظيم وبحمده
Kafa 1000
Za'aroki allah bukata
Duk sanda akayi aikin
Sai ayi sadaka mai daraja insha allahu bukata zata biya, 

Nayi Izini ga Duk wanda Yayi Share Zuwa Group 1 Kacal domin yan Uwa su Amfana 

Allah yataimakemu Ameen Summa Ameen

Wednesday, 25 March 2020

SIRRIN ISTIGIFARI

787

Aslm bayin 66 masoya 92 s,a,w
Yan uwa musulmai Yau Allah yabani ikon kawo muku wani sirrin Mai kyau Mai falala da budi sosai acikin shi 

Sirrin istigifari  ga yadda ake aikin   Ana fara aikin ranar lahadi  zuwa asabar   kafin kafara aikin zaka  saya Omo da sabulu saika baiwa mace Mai goyon da namiji sadaka kace mata ana masa wanka dashi  sannan kaima akullum idan zakayi aikin sai kayi wankan janaba    aikayi sallar na fila raka a biyu raka a na farko bayan fatiha akaranta Wannan Aya .istagfiru rabbakun innahu kana gaffara.zuwa qarshen ayar kafa 7 raka a ta biyu ma haka za ayi bayan sallama ayi wuridin imistigifari 70 hailala 70 salatin annabi s,a,w, 70  sannan ayi wuridin   istigifari 7000 aduk dubu daya akaranta Wannan ayar zuwa karshe kafa 7 istagfiru rabbakun innahu Kana haffara.  Sannan aduk bayan sallar  farillah zakayi istigifari 70 idan ka kammala aikin zuwa asabar din sai washe gari lahadi saikayi sadaka da tufafi  wa mabuqaci.......to wlh idan kayi Wannan aikin saikayi mamakin samun arziki ta ko ina..Amma ba a sa6on Allah alokacin da ake aiki...tammat klm

Monday, 6 January 2020

Sirrin fatiha

Aslm bayin 66 masoya 92 s,a,w
Barkanmu da warhaka Yan uwa acikin Allah yan uwa acikin annabi Muhammadu s,a,w ,
Yau Kuma nazo muku da wani sirri Mai mahimmanci sirrin neman Biyan bukata a wajan Allah s,w, a 
Kuma da darea wuridin misalin  12:00
Zaka tashi kayi na fila raka biyu  sallama data 1  raka a ta farko bayan  fatiha izaaja a ta biyu bayan fatiha alam nashara   bayan sallama Ayi wuridin istigifari, dari 💯  salatin annabi s,a,w  ,dari 💯 hailala, dari 💯 sai Ayi wuridin fatihatul kitabi, kafa dari uku da goma sha uku 313  sai karoki Allah buqatarka zata  Biya insha allahu  mujarrib sahih tammat

Domin samun mustajaba a kwana 9

 Khatimin Allahu Muhammadu  idan ka buga adadin Allahu sau Allahu 66×66=4356 sannan sunan Muhammadu sau  92×92=8464 4356+8468=12820 Ana rubu...