SIRRIN SAMUN MANYAN KUDADE
Wannan Sirrine Mai Rai Wanda Wallahi Har yanzu Mutun daya kawai na taba ba wannan Sirrin Sai kuma yanzu dazan Sakammaku Shi,,
Mutane da yawa Suna bina a Inbox Suna cemin dan Allah Intaimakamasu da Sirrin Samun Dukiyar da Mutum Zaiyi Aure, kokuma Wata Bukata da tata so ta Manyan kudade Wudanda Mutum baida Hanyarsu,
To Inkayi Wannan Sirrin Insha Allahu Sai Allah yabaka Kudaden da Zakayi Bukatar da kasa Agabanka, kamar Aure ko Sayen Gida ko FILI ko Mashin dadai Sauransu,
To Ga yadda Ake Aikin, Sannan kuma Bashida Wata Wahala, Sai dai Kasala ko Shedan Yahanaka Aikatawa,
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Zaka Samu Lokaci Mai kyau Kullum Sai karika karanta Wannan Ayar 👉 QUL INNA RABBI YABSUDURRIZQA LIMAN YASHA'U WAYAKDIRU LAHU, WALA KINNA AKSARAN NASU LA YA'ALAMUN 👈 kafa Dubu daya da dari daya da Sha daya (1111) kullum Kayi haka har tsawon Kwana Bakwai, To Wallahi bama Za'akai kwanan bakwai ba zakaga Canji Acikin Rayuwarka, Insha Allahu, (Wannan Ayar tananan Acikin Suratus saba'i Ayata 36)
👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆
Wannan Sirrin Mujarrabine, badon Matsalar da Muke Ciki ba Wallahi da banyi Niyar fitowa dashi ayanzu ba,. Amma gashinan na baku Alfarmar Annabi SAW
👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆
Nayi Izina ga Wanda yayi Share Zuwa group 5 Kacal domin yan Uwa Musulmi Su Amfana
Allah yataimakemu Ameen Summa Ameen🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
No comments:
Post a Comment