Showing posts with label {🌍SAMUN KUDI💰 A INTANET🌍}. Show all posts
Showing posts with label {🌍SAMUN KUDI💰 A INTANET🌍}. Show all posts

Monday, 12 September 2022

KIRAN GAGGAWA. AKAN PI

KIRAN GAGGAWA

Wannan kiran ya shafi Pioneers na Nigeria gaba daya, daya daga cikin Moderators na Pi Network wanda yake wakiltar Nigeria da nahiyar Afirka ya bada shawara garemu 'yan Nigeria mu dena sayar da Picoin daga yanzu

Yace mu dena sayar da Pi a wannan lokacin saboda zamu lalata tsarin Eco-system na Pi Network wanda zai jawo masu Pi Network su saka wa 'yan Nigeria takunkumi kamar yadda suka saka wa Kasar Iran

A yadda Pi Network suka tsara abinsu ba yanzu ne suke son a fara canza Pi da fiat currency ba, abinda suke so a yanzu shine a fara sayan kaya da Pi idan sun cimma abinda suka tsara na Software Development Kits (SDK) wanda zasu bada dama wa kamfanoni da 'yan kasuwa na duniya su shigar da kayansu cikin Pi Network

Sannan a tsarin Pi Network sai nan gaba ne zasu bada dama wa sauran Exchangers irinsu Binance suyi listing Pi, yanzu Pi sun garkame abinsu, sun saka ka'ida, basa son a karya musu ka'ida

Don haka muke kira na gaggawa ga wadanda suka tsallake KYC su kawar da ido daga sayar da Pi, cigaba da aikata hakan zai shafi 'yan Nigeria gaba daya da suke mining Pi

Don haka mu taimaki juna don Allah mu dena sayar da Pi din mu
#StopSellingPi



https://chat.whatsapp.com/Bi9JTsX3CuBHfFxUNSMh0K








Taskar asirai malam tv AL falaki tv Ramli da hisabi tv Mafarkinka sirrinka tv Gudun duniya tv Domin Karin bayani Sai a turo SAKO ta nombarmu ko email zamu baku amsa 👇🤳 taskaasirai@gmail.com 08124763287 08144698283 KO KUMA KA ZABI NUMBERS 👇👇👇👇👇👇👇👇👇1_2_3_4_5_6_7_8_9_10_11_12_13_14_15_16_17_18_19_20_21_22_23_24_24 1_ MUNA SAIDA TURARE AIKI KOWANI IRI 📿🤲 2_ISTIKHARA AKAN RAYUWA👪 3_AIKIN MALLAKAR💐💘 4_AIKIN SAMUN KUDI 💵 5_AIKIN FIRRAQU🚶💃 6_AIKIN KASUWA 🩰💎 7_AIKIN KORAR,ALJANUN ZAAIMA 8_KIRINYEN SOYAYYA KO DAN,UWA🏃 9_AIKIN KARYA SIHIRI🧘 10_AIKIN WATA MATSALACE TA DA BAN🧑‍🦽 11_MUNA SAIDA ZOBE 12_MAGANIN CUTUKA 13_MAGANIN AZZAKARI 14_MAGANIN MATA 15_KOYON ILIMIN HISABI 16_KOYON ILIMIN RAMLI 17_KOYON ILIMIN TAFIN HANNU 18_ KOYON BUGUN HISABI 19_KOYON ILIMIN RAYUWA DA MUTUWA 20_ KOYON ILIMIN FIDDA HATIMI 21_KOYON ILIMIN LOKACI 22_KOYON ILIMIN SANIN MALA,IKU DA RAUHANAI DA ALJANU 23_KOYON YADDA AKE MALLAKAN ALJANU DA RAUHANAI 24_ KOYON AIKIN ALMAJIRCI GABA DAYA SAHIHIN MAGANI DA YARDAR ALLAH" Ga mai bukatar magani ko neman taimako tun daga matsalar larura ko cututtuka a jiki ko wanne iri ne Akwai maganin su da ikon Allah. Duk wasu manyan cututtuka da suka addabi mutane har wasu suka dauka ba maganin su, ko Wanda ya Dade Yana fama da ciwo a jiki bai samu magani ba, da ikon Allah Akwai mafita. Ko wanne iri ciwo ne da ikon Allah cuta irin su:- - Ciwon sugar - Ciwon sikila - Ciwon Hawan jini -Ciwon Ulcer - Ciwon Farfadiya - Ciwon zuciya - Ciwon Hanta - Ciwon sanyi, irin su sanyin mara, sanyin kashi, sanyin jiki ko wanne iri yanayi yake ma. -Ciwon warin Kashi - Ciwon Hana Haihuwa -Ciwon Aure - Ciwon matsalar sihiri ko wanne iri ne. - Ciwon Sammu ko wanne iri ne. - Ciwon HIV. - Ciwon Daurewar gabobi - Ciwon Kari ko a ciki. - Ciwon Daji ko wanne iri ne. - Ciwon makancewa daga baya. - Ciwon Kurumcewa daga baya. - Ciwon Macewar Gaba - Ciwon kankancewar Gaba. Sannan ban da wadannan duk irin neman taimakon da mutum yake nema akwai da Yar dar Allah ko Musulmi ko Christain muna basu magani. ko neman matsayi ko wani mukami. Abun da ya shafi haka BAMA AIKI SAI MUN BINCIKA, BAMAYIN MAGANI DABAN CIWO DABAN. --- BAMA AIKI DA KA, SAI MUN BINCIKA ZA MUYI MA AIKI KO WANNE IRI NE DA YARDAR ALLAH DAGA NAKU DR.BASIRU TASKAR ASIRAI SHUGABAN MASU LAQANIN NIGERIA KUMA AMBESSADOR ALMAJIRAI

Sunday, 17 July 2022

Shin da gaske an fara Transaction da Pi network ?


Shin da gaske an fara Transaction da Pi ?
_________
https://minepi.com/Othman4340 






Mutane da yawa sunyi ta bayyana Screenshot da hotunan yadda suka fara cinikayya da Pi Coin dinsu bayan sunyi KYC, wasu sunyi Odar wayoyi, wasu motoci da sauran su, shin wannan cinikayyar ko transaction din dai dai ne?
Amsa a takaice itace ba dai dai bane, wannan transaction din ba na gaskiya bane, na 'yan 419 ne, saboda dalilai kamar haka:
Idan muka koma kan "White Paper" din Pi Network wanda Dr. Nickolas Kakkolis suka rubuta dashi da abokan aikin sa a Pi, wato (Pi Core Team) za muga wajen da suka rubuta dogon bayani akan wasu abubuwa na ilimin Computer na Na'urori ko Software da ake kira "API" da "SDK", menene API da SDK?

"API" yana nufin "Application Programming Interface", kamar tsare-tsare ne da hanyoyi tare da kayan aikin Na'ura Mai kwakwalwa (Computer) wajen gina Computer Software, tare tsaftace duk wata matsala akan Software din, kafin da bayan anyi, wato dai "is a set of protocols and tools for building application software".

"SDK" kuma yana nufin "Software Development Kit", wato taron Software ne domin Gina Applications, package, software framework da sauran su akan Internet da Computer.
Kusan suna kama da API, wasu ma suna cewa duk daya ne, but in a real sense ba daya bane.
Wadannan abubuwan API da SDK sune Key, ko Mabudi da Makullin da su Dr. Nickolas suke rike dasu domin tantance duk wani Application na 'yan kasuwa, wadanda suka yarda zasu zuba Hajar su, kayayyakin su a kasuwar Pi ta hanyar amfani da Pi Browser har zuwa cikin wuraren hada hadar, wanda zai zo nan gaba.

Idan ka fahimci wannan bayanin toh sai muce maka:
Har yanzu Pi Network (su Dr. Nickolas) basu fitar da ko Application kwaya daya na wani kamfani da suka yarda a sayi kaya a hannun su ba, don haka duk wani kamfani daka gani cewa suna sayar da kaya Kuma suna karban Pi toh na karya ne, Pi Network basu san dasu ba.
Kuma zaka ga ba takan Pi Browser ake yin wancan hada-hadar ba, takan Chrome ne, ko Opera ko wani Application.
Yanzu haka ana cewa akwai kamfanoni da Applications da kungiyoyi daban daban fiye da dubu 13,000 daga sassa daban daban na duniya wadanda suka aike da Manhajar su suna so su shiga kasuwar Pi ta duniya idan an fara.

Wani abun burgewa har da mutanen mu na Nigeria ta Arewa, developers da dama sun aike da aiyukan su zuwa ga Pi, suna fatan shiga cikin harkar, sai bayan abubuwa sun kankama ne zaka yi mamakin wadanda zaka gani ko zaka ji suna cikin hidimar.
Dan haka, wadannan Applications na 'yan kasuwa da kamfanonin da zasu shiga kasuwar Pi sai an tace su, Kai ba zaka iya sanin gaskiyar su da ingancin su ba, sai Pi amince musu.
Pi Network za suyi amfani da SDK da API su ware kamfanoni na gaskiya Dana karya, sai a zuba na gaskiyar akan Pi Browser, sune aka tabbatar da ingancin su aka amince kayi hada hada dasu, domin Kai baka San kamfanonin ba, Pi ne suka San su.

Sannan kamfanonin Suma basu sanka ba, Pi suka sani, su Kuma Pi sune zasu tabbatar ma kamfanonin cewa Kai Pioneer ne, Pi din da kake dashi na gaskiya ne Mining kayi, sai su yarda su baka kaya Kai kuma ka basu Pi, kenan su Pi sune a tsakiya, sune zasu tsaya maka domin kada wani kamfani ya cuce ka.
Haka kuma su zasu tsaya ma kamfanin domin kada wani ya cuce su da sunan cewa shi Pioneer ne.
Idan wani kamfani yaje ya siyar da kayan sa ma wani ko ma wasu a wani wajen da ba Pi Browser ba toh kamfanin ta shafa, babu ruwan masu Pi, Dan haka kamfanoni zasu tsaya akan Pi Browser ne kadai, kaima ka tsaya akan Pi Browser kadai.

Domin a yanzu a dai dai wannan gabar macuta suna ta fitowa suna sace Pi din mutane da sunan an siyar musu da kaya, kwana 1 shiru, Kwana 2 shiru, sai daga baya ka gane wasu ne suka cuce ka ne, saboda baka tsaya ka fahimci me Pi suke cewa a white paper din su ba.
Idan kaje zaka ga sun tsara komai kamar Pi na gaskiya, Kuma zaka ga bayanai sosai, amma fa Pi basu san dasu ba, Dan haka Dr. Nickolas cewa idan kaje ka bayar da Pi dinka ma wani a wata hanyar ta daban ba takan Pi Browser toh at your own risk, Kai ta shafa, Kai ka jiyo, babu ruwan su.


So, mu jira Pi Network su fitar da Application din kamfanonin da suka tantance su, suka amince dasu kafin mu fara wata cinikayya ko transfer din Pi domin bayar da wani kaya ko wasu kudade.
Transactions da wasu suka yi har suka yi screenshot tabbas yayi kam, amma babu amincewar Pi, kuma ba ta kan Pi browser aka yi ba, na tabbas da ace 'yan uwa da suka yi transaction din sun San da wannan bayanin da ba zasu yi ba, Allah ya tsare gaba.
Allah yasa mu dace.......

Othman Omar Farooq.


I am sending you 1π! Pi is a new digital currency developed by Stanford PhDs, with over 33 million members worldwide. To claim your Pi, follow this link https://minepi.com Othman4340 and use my username Othman4340 as your invitation code.



Taskar asirai malam tv AL falaki tv Ramli da hisabi tv Mafarkinka sirrinka tv Gudun duniya tv Domin Karin bayani Sai a turo SAKO ta nombarmu ko email zamu baku amsa 👇🤳 taskaasirai@gmail.com 08124763287 08144698283

Domin samun mustajaba a kwana 9

 Khatimin Allahu Muhammadu  idan ka buga adadin Allahu sau Allahu 66×66=4356 sannan sunan Muhammadu sau  92×92=8464 4356+8468=12820 Ana rubu...