787
Aslm bayin 66 masoya 92 saw
Yau nazo muku da sirrin farin jini mai karfi sosai kuma yanada bam mamaki wajen samun soyayyar jama a da daukaka acikin su.
.
Ana rubuta sunan Allah Mai girma
Wadudu ياودود kafa dubu ashirin 20k wannan hatimin kafa ishirin 20 saika wanke su waje daya to kullum zakana sha Kana wanka dashi kuma kana wuridin ya wadudu ياودود kafa dudu ashirin 20k har tsawon kwana ishirin to wlh indai kayi wannan aikin zakayi mamakin farin sosai mujarrabi sahihi tammat
taskaasirai@gmail.com 08144698283 or 08124763287
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Domin samun mustajaba a kwana 9
Khatimin Allahu Muhammadu idan ka buga adadin Allahu sau Allahu 66×66=4356 sannan sunan Muhammadu sau 92×92=8464 4356+8468=12820 Ana rubu...
-
SIRRIN MALLAKAR MUTUM MACE KO NAMIJI Amman ajitsoron Allah kada kayishi don cuta ko San zuciya ga asirigaskiyane to ga asirin kamar haka ida...
-
الفصل الأول الأمور الخاصة وطريقةالحسابات وفيه ثمانية وعشرون بابا لأنه مرتب على حروف «أبجد» . وطريقته أن تنظر إلى أول حرف من اسم المريض، وتقو...

No comments:
Post a Comment