Sunday, 19 April 2020

Biyan buqata

787

Aslm bayin 66 masoya 92 s,a,w

Ga wani sirrin samun alkairai da duk wani buqatar dan Adam  idan ya Roki Allah zata biya da IZNIN ALLAH ga yadda sirrin yake Ana fara aikin ranar lahadi da dare  bayan an gabatar da Miftahul zikir sai ayi wuridin . Lamaqanjakhadin . adadin 5995 kullum har kwana 7  Ana saka buqata atsakiyar hatimin shi kuma hatimin ana rubuta shi  ayi laya a daura akan casbin wuridin  kuma ana rubutun ne da miski da zafaran da ma.ul wardi
taskaasirai@gmail.com 08144698283 08124763287

No comments:

Domin samun mustajaba a kwana 9

 Khatimin Allahu Muhammadu  idan ka buga adadin Allahu sau Allahu 66×66=4356 sannan sunan Muhammadu sau  92×92=8464 4356+8468=12820 Ana rubu...