MALLAKA
🗞MAGANIN MALLAKA SIDIDAN🗞 🖊kasami allonka karubuta ayoyin mubin na suratul yasin guda bakwai ne kowacce aya za'a bude mimun din mubin na karke to anan za'a sa sunan Wanda akeso a mallaka har agama rubuta ayoyin idan angama a wanke rubutun, idan macece akeson a mallaka asami zuciyar tumkiya idan namiji ne rago, sai ayanka zuciyar yanka bakwai sai a gasa su kamar tsire a barbada gishiri sai a saka zuciyar da aka gasa a ruwan rubutun yajika har dare lokacin da kazo barci sai ka dauko shi kayi bissimillahi kayi niyya kasa allura ka coki yanka daya kacinye HK zakayi har yankan nan guda bakwai yakare to sai kashanye ruwan rubutun to angama ka kwanta gobe da safe zakaga abun mamaki, nabadashi sadaka ga wannan watan mauludi kar ayi zalunci📒
No comments:
Post a Comment