Wednesday, 25 March 2020

SIRRIN ISTIGIFARI

787

Aslm bayin 66 masoya 92 s,a,w
Yan uwa musulmai Yau Allah yabani ikon kawo muku wani sirrin Mai kyau Mai falala da budi sosai acikin shi 

Sirrin istigifari  ga yadda ake aikin   Ana fara aikin ranar lahadi  zuwa asabar   kafin kafara aikin zaka  saya Omo da sabulu saika baiwa mace Mai goyon da namiji sadaka kace mata ana masa wanka dashi  sannan kaima akullum idan zakayi aikin sai kayi wankan janaba    aikayi sallar na fila raka a biyu raka a na farko bayan fatiha akaranta Wannan Aya .istagfiru rabbakun innahu kana gaffara.zuwa qarshen ayar kafa 7 raka a ta biyu ma haka za ayi bayan sallama ayi wuridin imistigifari 70 hailala 70 salatin annabi s,a,w, 70  sannan ayi wuridin   istigifari 7000 aduk dubu daya akaranta Wannan ayar zuwa karshe kafa 7 istagfiru rabbakun innahu Kana haffara.  Sannan aduk bayan sallar  farillah zakayi istigifari 70 idan ka kammala aikin zuwa asabar din sai washe gari lahadi saikayi sadaka da tufafi  wa mabuqaci.......to wlh idan kayi Wannan aikin saikayi mamakin samun arziki ta ko ina..Amma ba a sa6on Allah alokacin da ake aiki...tammat klm

Saturday, 11 January 2020

https://basirunasirai.blogspot.com/2020/01/firraqu-karfa-raba-soyayya-ko-raba.html

Monday, 6 January 2020

Sirrin mustajaba


787
 .
Aslm bayin Allah masoya annabi S, a, w,
.
Ga alkawarin sirrin samun ijaba mai qarfi sosai 
.
.
Ranar lahadi ake farawa  har kwana 7
.
Ana rubuta شيجكذيش  kafa 777 idan aka wanke sai rubutun saika saka gaushi mai wuta acikin rubutun saika shanye take.. Saikayi wuridin.ya shaijakaziyshu.qafa 1000 to haka zakana yi  zuwa kwana, 7 to wllh idai kayi hakan  to insha allahu duk aikin dakayi zaka sami ijaba  cikin gaggawa mujarrabun sahihun  lashakka fiyhi
SIRRI

Mallakan miji ko mata ko budurwa

MALLAKA

🗞MAGANIN MALLAKA SIDIDAN🗞 🖊kasami allonka karubuta ayoyin mubin na suratul yasin guda bakwai ne kowacce aya za'a bude mimun din mubin na karke to anan za'a sa sunan Wanda akeso a mallaka har agama rubuta ayoyin idan angama a wanke rubutun, idan macece akeson a mallaka asami zuciyar tumkiya idan namiji ne rago, sai ayanka zuciyar yanka bakwai sai a gasa su kamar tsire a barbada gishiri sai a saka zuciyar da aka gasa a ruwan rubutun yajika har dare lokacin da kazo barci sai ka dauko shi kayi bissimillahi kayi niyya kasa allura ka coki yanka daya kacinye HK zakayi har yankan nan guda bakwai yakare to sai kashanye ruwan rubutun to angama ka kwanta gobe da safe zakaga abun mamaki, nabadashi sadaka ga wannan watan mauludi kar ayi zalunci📒
https://basirunasirai.blogspot.com/2019/11/ismul-aziym.html

Sirrin fatiha

Aslm bayin 66 masoya 92 s,a,w
Barkanmu da warhaka Yan uwa acikin Allah yan uwa acikin annabi Muhammadu s,a,w ,
Yau Kuma nazo muku da wani sirri Mai mahimmanci sirrin neman Biyan bukata a wajan Allah s,w, a 
Kuma da darea wuridin misalin  12:00
Zaka tashi kayi na fila raka biyu  sallama data 1  raka a ta farko bayan  fatiha izaaja a ta biyu bayan fatiha alam nashara   bayan sallama Ayi wuridin istigifari, dari 💯  salatin annabi s,a,w  ,dari 💯 hailala, dari 💯 sai Ayi wuridin fatihatul kitabi, kafa dari uku da goma sha uku 313  sai karoki Allah buqatarka zata  Biya insha allahu  mujarrib sahih tammat

Domin samun mustajaba a kwana 9

 Khatimin Allahu Muhammadu  idan ka buga adadin Allahu sau Allahu 66×66=4356 sannan sunan Muhammadu sau  92×92=8464 4356+8468=12820 Ana rubu...