Tuesday, 1 March 2022
Monday, 28 February 2022
SIRRUKA GUDA HUDU MASU MUHIMMANCI KADA AYI WASA DASU
ASSALAMUALAIKUM YAN UWA ALMAJIRAI MASOYA ANNABI S A W MUNA ZIYARA CIKIN LADABI
KAR KUYI WASA DA WAYANNAN SIRRUKAN DOMIN MUJARRABAI NE SAHIHAI
SIRRIN YASIN 1
SIRRIN IZAWAQ 2
SIRRIN JALJALUTI MAI SUNAYEN ALLAH 99 1
SIRRIN JALJALUTI NA SAYYADI ALIYU R,T,A 4
DAGA NAKU MAI TASKAR ASIRAI MALAM BASIRU
AMFANIN GANYEN GWANDA
*CUTUKAN DA GANYEN GWANDA KE MAGANI AJIKIN DAN'ADAM*
✍️✍️Anas isah Ismail
Shidai lamari na Ganyen gwanda, yana kashe cututtukan fata (kaikayi, fari, kuraje, saba) Ganyen gwanda na maganin gyambon ciki (ulcers) sai a nemo ganyen gwanda a wanke a shanya idan ya sha iska sai a daka a sanya ruwan zafi mai kyau misalin rabin cup madaidaici sai a zuba kadan a sha da safe kullum bayan an karya.
Ganyen gwanda na kashe tsutsotsin ciki (intestinal worms)
Ganyen gwanda na maganin ciwon gabobin jiki da jiyojin jikin dan adam saboda da samuwar sinadirin chymopapain.
Ganyen gwanda na warkarda cutukan ciki da kumburin ciki da matsalolin da suka shafi na hanjin ciki.
Ganyen gwanda na wanke kazamta da wani abu mai cutarwa da yaiyi laulayi a kan babbar hanzanya.(cleanse colon from toxins)
Ganyen gwanda na kawar da kwayar cutar ciwon daji(cancer cells).
Yayan gwanda (seeds) suna kara lafiyar zuciya dan samuwar vitamin A,C da E a cikinsa masu taimakon kare afkuwar matsaloli kamar su ciwon suga dana hanyoyin jini har zuwa ga zuciya.
Ganyen gwanda nada sinadiran papain da chymopapian masu rage kumburi a sassa da dama na jikin dan adam.
Ganyen gwanda na sanya laushin bayan gari idan ya yi tauri da yawa kamar na dabbobi(constipation).
Ganyen gwanda na narkarda sinadiran cholesterol da yawansu a jiki illa ne matuka musamman ga zuciya, vitamin E da C dake a ciki suna taimakawa dan hana kitsen daskarewa akan hanyoyin jini.
Ganyen gwanda na maganin basir mai tsiro da gudawa.
Ganyen gwanda na maganin kwarnafi.
Ganyen gwanda na maganin malaria a sanadin sinadirin Acetogenin dake a cikinsa.
Ganyen gwanda na maganin ciwon hanta.
TUNATARWA
kada mai juna biyu tayi amfani da ganyen gwanda domin yana motsa mahaifa.
Yawan shan ruwan ganyen gwaiba na haifarda ko dai ganin juyuwa ko zafin ciki da makamantansu a dan haka sai a san yanda za a sha.
BABBAN SIRRIN SAMUN KUDI
787
Assalamu Alaikum Al'ummar gidan nan mai albarka yau na zo maku da wani sirri na jalabi da dafa'i akan kowace bukata da ke naima a wurin Allah subahanahu.
Ni duk taimakon da zan bada ban rantsuwa amma yau zan maku rantsuwa dalilin rantsuwar a gaskiya ina da yakini akan wannan sirri na AYATUL KURSIYU to jama'a masoya Annabi Muhammadu (s a w) Bi'izinillahi ta'alah wallahi summa tallahi duk wanda yai wannan sirrin da nufin wata bukata a gurin Allah wallahi sai ya cima gurinsa ma'ana in sha Allahu alfarmar Annabi Muhammadu s a w sai Allah ya biya masa bukatarsa amma sai an daure sosai masoya Annabi Muhammad s a w
TO GA YADDA AKEYINSA
↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘
LOKACIN YIN AIKIN
↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘
BAYAN SALLAR ASUBAHI NE
Ma'ana kana gama sallar Asubah sai kuma ka kalli gabas sai ka d'aga hannunka mai albarka a sama sai kai wurindin wannan aya kamar haka.........................
↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘
الله لا اله الا هو الحى القيوم............ har zuwa karshenta sau (24)
Sai kuma ka kalli yamma nan ma ka karantata sau (24) sai kuma ka kalli Kudu nan ma ka karantata sau (24) sai kuma ka kalli Arewa a nan ma ka karantata sau (24) duk kuma in da ka kalla ka yi sai ka roki Allah bukatarka ma'ana Gabas, Yamma, Kudu, Arewa haka za kai bayan ka kammala duka wurindin sai ka koma kai sujjada sai kuma ka karanta wannan aya a cikin sujjadar ga ayar kamar haka..
↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘
الله لطيف بعباده يرزق من يشاء بغير حساب sau (24)
GA FASSARA AYAR DA HAUSA
↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘
Allahu lad'ifu bi'ibadihi yarzuqu man yasha'u bigairi hisabi sau (24).........
↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘
Haka za kai har kwana (3) amma da safe idan rana tafito sai kai sarakar halawa, ko kosai, ko kuma waina guda (24) to bi'izinillahi ta'alah wallahi summa tallahi dul wanda yai imani da Allah Annabi Muhammadu s a w hakikanin imani sai ya samu biyan bukata amma ba aima Allah dole Allah yasa mudace Amin summa Amin.
↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘
IZZININ WANNAN SIRRIN
↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘↘
KAIMA ANNABI SALATI DA KUMA SHARE NA GODE SOSAI
Sunday, 27 February 2022
SUBHANALLAH SUBHANALLAH
👇👇👇🥺😳😲🤬
https://youtu.be/vp4sa6DL8JI
Friday, 25 February 2022
BABBAN SIRRIN JALABI
SIRRIN JALABI NA IMAMUL GAZA'LI HUJJATUL ISLAM
Rahimahullah
Wannan Sirrine mai ban mamaki
Wajen samun budin arziki cikin gaggawa
Imamul gaza'li yace babu wani sirri danake
Samun arziki da albarka kamar wadannan wuridai na kwana 7 afara juma'a akare alhamis GA SIRRIN KAMAR HAKA
Ranar juma'a akaranta
ياالله
Kafa 1000
Ranar asabar
لاإله إلاالله
Kafa 1000
Ranar lahadi
ياحي ياقيوم
Kafa 1000
Ranar litinin
لاحول ولاقوةإلابالله العلي العظيم
Kafa 1000
Ranar talata
اللهم صل علي محمدوآله وسلم
Kafa 1000
Ranar laraba
أستغفرالله العظيم
Kafa 1000
Ranar alhamis
سبحان الله العظيم وبحمده
Kafa 1000
Za'aroki allah bukata
Duk sanda akayi aikin
Sai ayi sadaka mai daraja insha allahu bukata zata biya,
Nayi Izini ga Duk wanda Yayi Share Zuwa Group 1 Kacal domin yan Uwa su Amfana
Thursday, 24 February 2022
MAGANIN KARFIN MAZA MAI INGANCI SOSAI
MAGANIN KARFIN MAZA💪🏻🍌 A SAUKAKE BA TARE DA WATA ILLA KO MATSALA BA!
A Tanadi wadannan Abubuwa Da zan Fada Guda 4
1. 'Danyen Namijin Goro🥔 Guda 4
2. Lemon Tsami🍋 Kanana Guda 2
3. Zuma 🍯
4. Ruwa Cikin Karamin Kofi daya 🍵
YADDA ZA A SARRAFA SU
Da Farko Za a Gurza Wannan Danyen Namijin Goro Guda 4 su dawo Gari, ko a daka ko a niqasu dik dai wanda aka yi yayi daidai
Sai a debi Garin Namijin Goron nan a zuba a cikin wani Empty kofi daban, sannan sai a debo ruwan wanchan kofin a juye a kan garin Namijin goron nan a Gauraya sosai ya jiku a kalla Mintuna Biyar ana Gaurayawa
Sai a Dakko Rariya ko wani Abu me kama da haka a tace shi, sai a zubar da Diddigan ko tsakin, Sannan Sai a yanka lemon tsamin nan suma a mammatse su a a cikin rariyar ana matso ruwan a cikin ratiyar izuwa Cikin wannan kofin da tataccen Ruwan namijin Goron ke ciki, in aka Gama Matse lomon tsamin nan sai a kara Juyashi a gauraya sosai sannan sai a debi Zuma mekyau ta Asali 🍯 Cikin Babban chokali 2 a zuba a kara Gaurayawa, Ana so kaman Saura Mintuna 15 A fara Jima'i sai ka shanye a take kar ka raba biyu, Gabadaya ake so ka shanye,
Hmmm! Zaka Sha mamakin Yadda Zaka Biyawa Mace Bukatar ta yadda ya kamata kuma kaima ka biyawa kanka yadda ya kamata.
GARGADI
Ba a so a dinga shan wannan Hadi kullum-kullum Amma ana so a Sati a sha kaman sau uku, Baya Sa Olsa kuma baya daga Olsa
WANNAN Sadaka ce Fisabilillahi DAGA CIBIYAR T A M BASIRU NIGERIA LIMITED
Yah Allah ya Karawa Annabi Daraja👏🏻
Don neman Karin Bayani kira ko Whatsapp
08144698283
Copiy TAMMAT BI HAMDULLAH KASIRAN✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
Tuesday, 22 February 2022
Subscribe to:
Comments (Atom)
Domin samun mustajaba a kwana 9
Khatimin Allahu Muhammadu idan ka buga adadin Allahu sau Allahu 66×66=4356 sannan sunan Muhammadu sau 92×92=8464 4356+8468=12820 Ana rubu...
-
SIRRIN MALLAKAR MUTUM MACE KO NAMIJI Amman ajitsoron Allah kada kayishi don cuta ko San zuciya ga asirigaskiyane to ga asirin kamar haka ida...