787
.
Aslm bayin 66 masoya 92 saw
.
Yauma gani dauke da sirrin dafa i Mai girma ga yadda aikin take....!
yadda zakayi rubutun shine zaka fara rubuta hatimin amma amma bazaka rubuta nombobin chikin hatimin ba saika rubuta li ilafi zuwa karshe kafa 1 sannan saika saka harafin 1 acikin hatimin Kuma a inda aka rubuta 1 acikin hatimin agun zaka saka 1 amma da harafin aribic kaman yanda yake acikin hatimin . Saika sake rubuta li ilafi zuwa karshe kafa 2 saika sake rubuta biyu acikin hatimin a inda aka sa nombar 2 amma da harafin arabic. Saika sake rubuta surar zuwa karshe kafa 3 saika saka nombar 3 acikin hatimin saika sake rubuta surar zuwa karshe kafa 4 saika saka nombar 4 acikin hatimin saika sake rubuta surar zuwa karshe kafa 5 saika sake saka nombar 5 acikin hatimin saika sake rubuta surar zuwa karshe kafa 6 saika sake saka nombar 6 acikin hatimin saika sake rubuta surar zuwa karshe kafa 7 saika sake saka nombar 7 acikin hatimin saika sake rubuta surar zuwa karshe kafa 8 saika saka nombar 8 acikin hatimin saika sake rubuta surar zuwa karshe kafa 9 saika saka sunanka dana mahaifiyarka akarshan rubutun saika sake saka nombar 9 acikin hatimin saika rubuta sunanka dana mahaifiyarka a qasan nombar 9 sai Kuma ka zagaye hatimin da surar zuwa karshe kamar yadda ka ganshi saika wanke kasha rabi da safe rabi kuma da dare idan zaka kwanta haka zakayi aikin tsawon kwana Tara 9 Amma washe gari idan zaka fara rubutun zaka fara ne daga kafa 2 sannan 3 and 4 and 5 and 6 and 7 and 8 and 9 and 1 sannan kwana na uku 3 idan zakayi rubutun zaka fara daga kafa 3 sannan 4 and 5 and 6 to haka za a nayin rubutun to wlh duk Wanda yayi aikin zayyi mamakin samun kariya da karya makiya sosai
Sannan Wannan hatimin Yana dauke da duk wani buqatan dan Adam saidai idan Baida ilimin hatimin
.
Domin idan kuka duba nombobin chikin hatimin za Kuga adadin sa 45 kuma 45 adadin sunan Adamu ne
.
Haka kuma idan kuka duba adadin gede gefen hatimin adadin 15 kuma 15 adadin sunan hawwa. Ne
.
Kaga asalin sunan hatimin shine hatimin Adamu da hawwa kuma sune Kakan mutane
1 2 3 4 5 6 7 8 9 =45
.
2 9 4 =15
7 5 3 =15
6 1 8 =15
5 comments:
Alhamdulillah may Allah almighty bless you
Allah saka da alkhairi, said dai ban gane hatimin ba, ko za a taimakeni da hatimin. Na gode
Allah saka da alkhairi, said dai ban gane hatimin ba, ko za a taimakeni da hatimin. Na gode
Allah yasaka da alheri
Alla ubangiji saka ma da al herin malan
Post a Comment