Monday, 20 April 2020

Dafa in hallaka maqiya da kariya Mai karfi

787
.
Aslm bayin 66 masoya 92 saw
.
Yauma gani dauke da sirrin dafa i Mai girma ga yadda aikin take....! 
yadda zakayi rubutun shine zaka   fara rubuta hatimin amma amma bazaka rubuta nombobin chikin hatimin ba saika  rubuta li ilafi zuwa karshe kafa 1  sannan saika saka harafin 1 acikin hatimin  Kuma a inda aka rubuta 1  acikin hatimin agun zaka saka 1 amma da harafin aribic kaman yanda yake acikin hatimin . Saika sake rubuta li ilafi zuwa karshe kafa 2 saika sake rubuta biyu acikin hatimin a inda aka sa nombar 2 amma da harafin arabic.  Saika sake rubuta  surar zuwa karshe kafa 3 saika saka nombar 3 acikin hatimin saika sake rubuta surar zuwa karshe kafa 4 saika saka nombar 4 acikin hatimin saika sake rubuta surar zuwa karshe kafa 5 saika sake saka nombar 5 acikin hatimin saika sake rubuta surar zuwa karshe kafa 6 saika sake saka nombar 6 acikin hatimin saika sake rubuta surar zuwa karshe kafa 7 saika sake saka nombar 7 acikin hatimin saika sake rubuta surar zuwa karshe kafa 8 saika saka nombar 8 acikin hatimin saika sake rubuta surar zuwa karshe kafa 9 saika saka sunanka dana mahaifiyarka  akarshan rubutun saika sake saka nombar 9 acikin hatimin saika rubuta sunanka dana mahaifiyarka a qasan nombar 9  sai Kuma ka zagaye hatimin da surar zuwa karshe kamar yadda ka ganshi  saika wanke kasha rabi da safe rabi kuma da dare idan zaka kwanta haka zakayi aikin tsawon kwana Tara 9  Amma washe gari idan zaka fara rubutun zaka fara ne daga kafa 2  sannan 3  and 4 and 5 and 6 and 7 and 8 and 9 and 1  sannan kwana na uku 3 idan zakayi rubutun zaka fara daga  kafa 3 sannan  4 and 5 and 6  to haka za a nayin rubutun  to wlh duk Wanda yayi  aikin zayyi mamakin samun kariya da karya makiya sosai 

Sannan Wannan hatimin Yana dauke da duk wani buqatan dan Adam saidai idan Baida ilimin hatimin 
.
Domin idan kuka duba  nombobin chikin hatimin za Kuga adadin sa 45  kuma 45 adadin sunan Adamu ne 
.
Haka kuma idan kuka duba adadin gede gefen hatimin adadin  15  kuma 15 adadin sunan hawwa. Ne  
.
Kaga asalin sunan hatimin shine hatimin Adamu da hawwa kuma sune Kakan mutane  

1 2 3 4 5 6 7 8 9 =45
.
2 9 4  =15
7 5 3 =15
6 1 8 =15

5 comments:

Unknown said...

Alhamdulillah may Allah almighty bless you

Unknown said...

Allah saka da alkhairi, said dai ban gane hatimin ba, ko za a taimakeni da hatimin. Na gode

Unknown said...

Allah saka da alkhairi, said dai ban gane hatimin ba, ko za a taimakeni da hatimin. Na gode

Unknown said...

Allah yasaka da alheri

Unknown said...

Alla ubangiji saka ma da al herin malan

Domin samun mustajaba a kwana 9

 Khatimin Allahu Muhammadu  idan ka buga adadin Allahu sau Allahu 66×66=4356 sannan sunan Muhammadu sau  92×92=8464 4356+8468=12820 Ana rubu...