Sunday, 19 April 2020

Dafa i na fita daga talauci da jalabin samun arziki

787
.
Aslm bayin 66 masoya 92 saw
.
Yan uwa ga wani sirri Mai kyau Mai karfi sirrin  kuma mujarrabi
.
Ana fara aikin ranar alhahamis da dare ake aikin    anayin wanka kamar  wankan juma a  Ana saka fararan kaya ashafa turare Mai kamshi da dadi  sai ayi sallar Nafilah Raka a biyu bayan fatiha ana karanta alam nashara kafa 3  Raka a ta biyu ma Haka za ayi bayan sallama  . Ayi wuridin astagfirullahillazi la ilaha illa huwal hayyul qaiyyuwm 70
Salatin annabi 50
Allahumma salli alay sayyidina Muhammadu 💯 alladifu 💯
Alfaa tihi lima igliqa 💯 alladifu 💯
Walkhaatimi lima sabaqa 💯 alladifu 💯
Nasirulhaqqi bilhaqqi 💯 alladifu 💯
Walhadiy 💯 alladifu 💯
Ilah siradikal mustaqiym 💯 alladifu 💯
Wa alah Alihi 💯 alladifu 💯
Haqqa qadarihi 💯 alladifu 💯
Wa miqdaarihi 💯 alladifu 💯
Al aziym 💯 alladifu 💯
 .
Sai akaranta salatil fatihi zuwa karshe kafa 50 da jauhara kafa 11
.
Haka za ayi aikin tsawon kwana goma 10
To wlk duk Wanda yayi wannan aikin zai fita daga talauci da samun arziki cikin sauki da IZNIN ALLAH  taskaasirai@gmail.com 08144698283 08124763287

1 comment:

Ma'awiyya Ismail Adam said...

Jazakumullah kairan Allah ya biya bukatilu

Domin samun mustajaba a kwana 9

 Khatimin Allahu Muhammadu  idan ka buga adadin Allahu sau Allahu 66×66=4356 sannan sunan Muhammadu sau  92×92=8464 4356+8468=12820 Ana rubu...