Saturday, 13 February 2021
Babban sirrin samun kudi mujarrabi
Aslm alaikum Yan uwa almajirai barkammu da warhaka ga wani sirrin mujarrabi na ismul aziym Mai karfi
Monday, 18 January 2021
Mallaka
787
.............
..................
....................
Aslm alaikum Yan uwa almajirai
Barkammu da warhaka Ina gaisuwa zuwa gareku kwana biyu kunjini shiru wlh aikine yamin yawa Amma inshallah zaku fara jina akai akai......!
Idan kana son ka mallaki mace ko wacece musamman matar ka ga yadda zakayi a takaice ka Sami
Manta uwa
Mallaka
Maqale mata
Bita zaizai
Bini da zugu
Biyarana
Ganyan idon zakara
Sai ahadasu adaka yayi laushi sai atankade a Sami Zuma a kwaba shi idan zaka sadu da matarka saika shafe zakarinka dashi to zakayi mamaki sosai ...tammat
Cibiyar magani daga Taskar asirai malam basiru baba jamaludden TARABA STETE JALINGO
Thursday, 24 September 2020
Thursday, 13 August 2020
Maganin karfe
٧٨٧
Aslm alaimun masoya ٩٢ s,a,w
Yau Kuma munzo muku da sirrin maganin karfe mujarrabi sahihi
Ana samun dutse baki ranar lahadi aje daji a da kwarya da dutsen asami tsohon bishiyar tumfafiya a kankari bayanta da dutsen Kuma ya shiga cikin kwaryar idan yafadi qasa karka dauka a kankara da yawa saika dawo gida ka daka kana Sha a nonon saniya tsawon kwana 41 to wlh ba dai karfe ba har abada mujarrabi
Saturday, 8 August 2020
Wednesday, 3 June 2020
Sunayen Ashabul kahfi
Friday, 15 May 2020
Sunday, 10 May 2020
Idan asiri baya tashi ajikinka
Monday, 20 April 2020
Dafa in hallaka maqiya da kariya Mai karfi
.
Aslm bayin 66 masoya 92 saw
.
Yauma gani dauke da sirrin dafa i Mai girma ga yadda aikin take....!

Sunday, 19 April 2020
Dafa i na fita daga talauci da jalabin samun arziki
.
Aslm bayin 66 masoya 92 saw
.
Yan uwa ga wani sirri Mai kyau Mai karfi sirrin kuma mujarrabi
.
Ana fara aikin ranar alhahamis da dare ake aikin anayin wanka kamar wankan juma a Ana saka fararan kaya ashafa turare Mai kamshi da dadi sai ayi sallar Nafilah Raka a biyu bayan fatiha ana karanta alam nashara kafa 3 Raka a ta biyu ma Haka za ayi bayan sallama . Ayi wuridin astagfirullahillazi la ilaha illa huwal hayyul qaiyyuwm 70
Salatin annabi 50
Allahumma salli alay sayyidina Muhammadu 💯 alladifu 💯
Alfaa tihi lima igliqa 💯 alladifu 💯
Walkhaatimi lima sabaqa 💯 alladifu 💯
Nasirulhaqqi bilhaqqi 💯 alladifu 💯
Walhadiy 💯 alladifu 💯
Ilah siradikal mustaqiym 💯 alladifu 💯
Wa alah Alihi 💯 alladifu 💯
Haqqa qadarihi 💯 alladifu 💯
Wa miqdaarihi 💯 alladifu 💯
Al aziym 💯 alladifu 💯
.
Sai akaranta salatil fatihi zuwa karshe kafa 50 da jauhara kafa 11
.
Haka za ayi aikin tsawon kwana goma 10
To wlk duk Wanda yayi wannan aikin zai fita daga talauci da samun arziki cikin sauki da IZNIN ALLAH taskaasirai@gmail.com 08144698283 08124763287
Biyan buqata
Aslm bayin 66 masoya 92 s,a,w
Ga wani sirrin samun alkairai da duk wani buqatar dan Adam idan ya Roki Allah zata biya da IZNIN ALLAH ga yadda sirrin yake Ana fara aikin ranar lahadi da dare bayan an gabatar da Miftahul zikir sai ayi wuridin . Lamaqanjakhadin . adadin 5995 kullum har kwana 7 Ana saka buqata atsakiyar hatimin shi kuma hatimin ana rubuta shi ayi laya a daura akan casbin wuridin kuma ana rubutun ne da miski da zafaran da ma.ul wardi
taskaasirai@gmail.com 08144698283 08124763287
Domin samun mustajaba a kwana 9
Khatimin Allahu Muhammadu idan ka buga adadin Allahu sau Allahu 66×66=4356 sannan sunan Muhammadu sau 92×92=8464 4356+8468=12820 Ana rubu...

-
SIRRIN MALLAKAR MUTUM MACE KO NAMIJI Amman ajitsoron Allah kada kayishi don cuta ko San zuciya ga asirigaskiyane to ga asirin kamar haka ida...