Saturday, 11 January 2020
Monday, 6 January 2020
Sirrin mustajaba
787
.
Aslm bayin Allah masoya annabi S, a, w,
.
Ga alkawarin sirrin samun ijaba mai qarfi sosai
.
.
Ranar lahadi ake farawa har kwana 7
.
Ana rubuta شيجكذيش kafa 777 idan aka wanke sai rubutun saika saka gaushi mai wuta acikin rubutun saika shanye take.. Saikayi wuridin.ya shaijakaziyshu.qafa 1000 to haka zakana yi zuwa kwana, 7 to wllh idai kayi hakan to insha allahu duk aikin dakayi zaka sami ijaba cikin gaggawa mujarrabun sahihun lashakka fiyhi
SIRRI
Mallakan miji ko mata ko budurwa
MALLAKA
🗞MAGANIN MALLAKA SIDIDAN🗞 🖊kasami allonka karubuta ayoyin mubin na suratul yasin guda bakwai ne kowacce aya za'a bude mimun din mubin na karke to anan za'a sa sunan Wanda akeso a mallaka har agama rubuta ayoyin idan angama a wanke rubutun, idan macece akeson a mallaka asami zuciyar tumkiya idan namiji ne rago, sai ayanka zuciyar yanka bakwai sai a gasa su kamar tsire a barbada gishiri sai a saka zuciyar da aka gasa a ruwan rubutun yajika har dare lokacin da kazo barci sai ka dauko shi kayi bissimillahi kayi niyya kasa allura ka coki yanka daya kacinye HK zakayi har yankan nan guda bakwai yakare to sai kashanye ruwan rubutun to angama ka kwanta gobe da safe zakaga abun mamaki, nabadashi sadaka ga wannan watan mauludi kar ayi zalunci📒
Sirrin fatiha
Aslm bayin 66 masoya 92 s,a,w
Barkanmu da warhaka Yan uwa acikin Allah yan uwa acikin annabi Muhammadu s,a,w ,
Yau Kuma nazo muku da wani sirri Mai mahimmanci sirrin neman Biyan bukata a wajan Allah s,w, a
Kuma da darea wuridin misalin 12:00
Zaka tashi kayi na fila raka biyu sallama data 1 raka a ta farko bayan fatiha izaaja a ta biyu bayan fatiha alam nashara bayan sallama Ayi wuridin istigifari, dari 💯 salatin annabi s,a,w ,dari 💯 hailala, dari 💯 sai Ayi wuridin fatihatul kitabi, kafa dari uku da goma sha uku 313 sai karoki Allah buqatarka zata Biya insha allahu mujarrib sahih tammat

Subscribe to:
Posts (Atom)
Domin samun mustajaba a kwana 9
Khatimin Allahu Muhammadu idan ka buga adadin Allahu sau Allahu 66×66=4356 sannan sunan Muhammadu sau 92×92=8464 4356+8468=12820 Ana rubu...

-
SIRRIN MALLAKAR MUTUM MACE KO NAMIJI Amman ajitsoron Allah kada kayishi don cuta ko San zuciya ga asirigaskiyane to ga asirin kamar haka ida...