ASSALAMUALAIKUM YAN UWA ALMAJIRAI MASOYA ANNABI S A W MUNA ZIYARA CIKIN LADABI ZAMU CIGABA DA KARATUN TAFIN HANNU (4) Dan yatsan nuni shi wannan dan yatsa yanada cikakkiyar dangantaka tsakaninsa da ranar Alhamis wato mushtari a turance JIPITER Wanda dan yatsansa na nuni ya kasance lafiyayye Babu tangarda Babu wani lahani a tare dashi. Yana nuna cewa hanyar samun wadatarsa a bude take . Domin shi wannan dan yatsa Yana yin nuni ga cin nasara da mallakar kadarori da hurda da manyan mutane da mallakar dukiya da nagartartun yaya. Idan gaba ta farko ta wannan dan yatsa ta zamana tana da lahani idan lahanin bana wuta bane kuma ya zamana a Dan yatsan hannun haggu. To mutumin za a rika masa dan sace sacen da zamba cikin aminci.idan kuma lahanin daga konewa ne ko kuma abinda daya shafi wuta . To wannan Yana nuna cewa zai barwa magadansa abin duniya har ma za ta kai wasu masu son zuciya su dan dannewa magadannasu wasu abubuwa . Idan kuma gaba ta biyu itace take da wani dan tabo , to Yana nuna zai auri wata wacce ta shafi mulki. Idan kuma daga gaba ta kasa ne to Yana nuna cewa mutumin ba zai mutu da bakin cikin wani abu ba ....To Alhmdllh lillahi muhadu a karatun gaba daga Taskar asirai malam basiru taraba stete jalingo domin Karin bayani 08144698283/08124763287______________________________________________GA WANI SIRRIN JALABI NA WANNAN SHEKARA TA 2022 YADDA AIKIN YAFITO SHINE 2022 IDAN KA CIRE 0 ZAI ZAMA 222 BAKARA KENAN MA,ANA SURATUL BAKARA, ANA KARANTA SURAR KAFA 2 KO KAFA 20 KO KAFA 200 IDAN AKA GAMA SAI AYI SADAKAR NAMAN SHANU TO WLH ZA,ANA SAMUN MANYAN ALKAIRAI A WANNAN SHEKARAR KUMA ANA IYA RIKE SHI KULLUM ANA KARANTA SURAR KAFA 2
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Domin samun mustajaba a kwana 9
Khatimin Allahu Muhammadu idan ka buga adadin Allahu sau Allahu 66×66=4356 sannan sunan Muhammadu sau 92×92=8464 4356+8468=12820 Ana rubu...

-
SIRRIN MALLAKAR MUTUM MACE KO NAMIJI Amman ajitsoron Allah kada kayishi don cuta ko San zuciya ga asirigaskiyane to ga asirin kamar haka ida...
No comments:
Post a Comment