Monday, 18 January 2021

Mallaka

 787

.............

..................

....................

Aslm alaikum Yan uwa almajirai

Barkammu da warhaka Ina gaisuwa zuwa gareku kwana biyu kunjini shiru wlh aikine yamin yawa Amma inshallah zaku fara jina akai akai......!

 Idan kana son ka mallaki mace ko wacece musamman matar ka ga yadda zakayi a takaice  ka Sami

Manta uwa 

Mallaka

Maqale mata

Bita zaizai

Bini da zugu 

Biyarana

Ganyan idon zakara 

Sai ahadasu adaka  yayi laushi sai atankade a Sami Zuma a kwaba shi idan zaka sadu da matarka saika shafe zakarinka  dashi to zakayi mamaki sosai ...tammat

Cibiyar magani daga Taskar asirai malam basiru baba jamaludden TARABA STETE JALINGO



1 comment:

Unknown said...

Allah ya saka da Alkhairi Amiin

Domin samun mustajaba a kwana 9

 Khatimin Allahu Muhammadu  idan ka buga adadin Allahu sau Allahu 66×66=4356 sannan sunan Muhammadu sau  92×92=8464 4356+8468=12820 Ana rubu...