HUKUNCIN MAI WASA DA SALLAH
BIYAR DIN DUNIYA
*1*=Za a debe Albarka a rayuwarsa
*2*=Za a gusarda Kama ta mutanen kwarai a fuskarsa
*3*=Dukkanin wani aiki da zai aikata Allah bazai bashi ladaba
*4*=Baza a daukaka ADDU arsa zuwa samaba
*5*=Baya daga cikin ADDU AR salihan bayi.
UQUBA UKU LOKACIN MUTUWARSA ITACE
*1*=Zai mutu matsiyaci
*2*=Zai mutu yanajin yunwa
*3*=Zai mutu yanajin kishi.
Kuma Koda za a bashi ruwan koramun duniuayranan bazai masa maganin kishinba.
UQUBA UKU ACIKIN KABARINSA ITACE
*1*=Za a kuntata masa KABARINSA har sai hakar karinsa ya had da daya 6arin hakarkarin
*2*=Za a sakamasa garwashin wuta acikin KABARINSA yay ta juyawa aciki dare da rana.
*3*=Za a sako masa wata macijiya acikin KABARINSA Mai suna (SHUJA UL AQRA U) Daga cikin macizan wuta idanunta na wutane farcenta Kuma na baqin karfene tsawon farcenta daya tsawon tafiyar wuni dayane
Zata yiwa mamaci magana,maganartata kamar tsawa takezatace :Uban gijina ya umarceni Danai ta saranka tun lokacin sallar safiya har azahar,
Daga sallar azahar har la asar
Daga sallar la asar har magariba
Daga sallar magariba har Isha I
Daga sallar Isha I har safiya
Duk Sara daya zai nutse cikin kasa Ana yimai azaba har bazai gushe anayimai azababa har tashin kiyama.
UQUBA UKU LOKACIN FITOWARSA DAGA KABARINSA ITACE
*1*=Hisabi Mai tsanani
*2*=Fushin ubangiji
*3*=Shiga wuta
Innalillahi wa Inna ilaihir Raji un Allah ya bamu Ikon kiyaye sallah
Dan Allah katurawa group ko friends Dinka domin su fadaka
Kasani manzo. Allah {saw}yace mutum day ya shiryu ta dalilinka yafi abaka jajayen rakuma
Karka gajiya wajen yiwa addininka hidma Kamar yadda aka turomaka kaima katurawa wa Ƴan Uwa Musulmi Ta Hanyar Yin Sharing