Saturday, 19 February 2022
Friday, 18 February 2022
Wednesday, 16 February 2022
ISMUL AZIM MAI GIRMA
DUK WANDA YA MALLAKI WANNAN SIRRIN NA ISMUL AZIM DIN NAN YA HUTA DA TALAUCI DA DA ZAMA BABU KUDI HAR ABADA
Monday, 7 February 2022
Thursday, 3 February 2022
AMFANIN CIN DABINO
https://youtu.be/-Muu1fSQLaITaraba stete jalingo
CIN DABINO YANA KARAWA MUTUM KARFIN GANI.
CIN DABINO YANA HANA KARYEWAR GASHI.
CIN DABINO YANA KARAWA MUTUM KYAU.
CIN DABINO MUSAMMAN DA SANYIN SAFIYA YANA MAGANIN SAMMU.
CIN DABINO YANA KARAWA KWAYOYIN HALITTA KARFI.
CIN DABINO YANA SAITA JINI DA KARASHI AJIKIN MUTUM.
CIN DABINO YANA KARAWA MAZA KUZARI FIYE DA YADDA KUKE ZATO.
CIN DABINO GA MACE MAI CIKI YANA SATA HAIFAR YAYA KYAWAWA.
CIN DABINO YANA MAGANIN BASIR KOWANNE IRI.
CIN DABINO YANA GYARA FATA.
CIN DABINO YANA HANA RAMA.
CIN DABINO YANA MAGANIN KIBA MAI CUTARWA.
CIN DABINO YANA HANA MUTUM YAWAN JIN YUNWA.
CIN DABINO YANA KARAWA MACE MAI CIKI LAFIYA DA ABINDA YAKE CIKINTA.
CIN DABINO YANA KASHE GUBA AJIKIN MUTUM.
CIN DABINO YANA MAGANIN CIWON NONO GA 'YA'YA MATA.
CIN DABINO YANA MAGANIN MOTSEWAR JIKI.
CIN DABINO YANA KARAWA GASHI YAWA DA KUMA BAQI.
IDAN KA YAWAITA CIN DABINO AKAI AKAI ZAKA SAMI KUZARI SOSAI DA KARFIN GARKUWAR JIKI, KUMA CIKIN YAARDAR ALLAH ZA'A DADE BA'ACE MAKA YA JIKIBA, ABIN NUFI ZAKA ZAUNA DA LAFIYA.

CIN DABINO YANA KARAWA GASHI YAWA DA KUMA BAQI............................................................................... Duk wanda ya tashi daga bacci cikin dare yace:
La'ilaha illAllahu wahdahu la'sharikalahu lahul mulku walahul hamdu wahuwa ala kulli shai'in qadir.
Subhanallahi walhamdulillahi wala'ilaha illAllahu, wAllahu akbar walahaula walaquwwata illa billahi. Rabbighfirlee.
Annabi S.A.W. yace:
"Za'a gafarta masa. In yayi addu'a za'a kar6a. In ya tashi yayi sallah za'a kar6a."
Tura wa jama'ar Annabi muyi, tarayya a cikin ladan.
IDAN KA YAWAITA CIN DABINO AKAI AKAI ZAKA SAMI KUZARI SOSAI DA KARFIN GARKUWAR JIKI, KUMA CIKIN YAARDAR ALLAH ZA'A DADE BA'ACE MAKA YA JIKIBA, ABIN NUFI ZAKA ZAUNA DA LAFIYA.
KUYI SHARE DOMIN JAMA'A SU AMFANA.
Wednesday, 2 February 2022
Wednesday, 26 January 2022
Subscribe to:
Posts (Atom)
Domin samun mustajaba a kwana 9
Khatimin Allahu Muhammadu idan ka buga adadin Allahu sau Allahu 66×66=4356 sannan sunan Muhammadu sau 92×92=8464 4356+8468=12820 Ana rubu...

-
SIRRIN MALLAKAR MUTUM MACE KO NAMIJI Amman ajitsoron Allah kada kayishi don cuta ko San zuciya ga asirigaskiyane to ga asirin kamar haka ida...