Thursday, 29 April 2021
Wednesday, 28 April 2021
Tuesday, 27 April 2021
Monday, 26 April 2021
Sunday, 11 April 2021
Jabalul tasrifin
787
Aslm Yan uwa masoya Annabi Sallallahu alaihi Wasallama
Yau gamu da babban sirri na jalabi domin samun manyan alkairai saboda watan Ramadan
Na sadaukar da wannan sirrin ga shehina murabbina Shehu Bashir mai samari r,t,a
Bayan haka
Sai mushiga bayanin sirrin
Kafin a fara aikin sirrin ko ince hidiyar sirrin zaka fara rubuta wannan hatimin kafa 100 alama nashara kafa 11 babban adadinsa shine ana rubuta hatimin kafa 1000 alama nashara kafa 110
Saika wanke kasha ga hatimin 👇✍️
Bayan kasha saika fara aikinKullum ana wurin zuwa kwana 41
Ga yadda wuridin yake kamar haka
ياقريب المجيب المدان دون كل شىء قربه.1273 ya qariybil majiybil madaniy duwna kulli shai in qurbuhu
Sai kuma ya karanta
ياعطراييل بحق سرتاجى ومتفليخ 66 ya adaraayayilu bihaqqi sartaajiy wamutfaliykhu
Sai kuma ya karanta
ياشمخيشا.وياتمتيشا.وياسطحى.وياسطخى.يارب بينج جنيشا إفتحلى 3 yashamkhiysha.wayatamtiysha.wayasadahay.wayasadakhay.yarabbi baynaji janiysha iftahliy.
To wlh duk wanda yayi wannan sirrin zayyi mamakin gaske
Sharadin sa kafin kara aikin kayi sadaka da niyyar fara aikin tammat
Wanda ya wallafa
Taskar asirai malam ga surar shi 👇
Duk mai son ganin vidio na sirrinYa ziyarci YouTube channel dinmu Mai suna
Taskar asirai malam Tv
Domin karin bayani
11:00am zuwa 4:00pm
08144698283/08124763287
Friday, 9 April 2021
Sirrin hallaka makiya da sirrin mallakan masu kudi
787
Aslm yan uwa masoya Annabi Sallallahu alaihi Wasallama muna muku Barka da warhaka kwana biyu baku jimuba
Yau gamu dauke da sirri muhimmi
Guba biyu na farko shine : idan kanason ka hallaka makiyanka cikin sauki
Yadda zakayi aikin bayan ka gabatar da miftahul amal
Zaka karanta( ياصمدانيس ya samadaaniysu )
Kafa 1200 bayan haka saika karanta hizbul saifi kafa 1 saikayi addu a haka zaka nayi har kwana 7 to wlh zakayi mamaki
Sirri na biyu kuma shine : mallakan masu mulki da masu kudi da manyan mutane
Bayan kayi miftahul amal zaka karanta
(ياقركموس ya qarkamuwsu)
Kafa 4444 bayan haka zaka karanta hizbul saifi kafa 1 haka zakayi zuwa kwana 18 to wlh zakayi mamaki
Idan kanason kaga vidion saika ziyarci channel dinmu mai suna
Taskar asirai malam Tv
Ga link din vidion
https://youtu.be/SSYqRpqHgCY
Wednesday, 7 April 2021
MENE NE AZUMI??
1. AZUMI A LUGGA:-Shine kamewa
2. ASHARI'ANCE:- Shine kamewa daga barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir har zuwa faduwar rana da niyyar yin ibada.
RUKUNAN AZUMI
1. Yin niyya
2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali
3. Zamani (lokachin yin azumi).
SUNNONIN AZUMI
1. Gaggauta buda baki
2. Jinkirta sahur
3. Addu'a yayin buda baki
4. Yin sahur da jinkirta shi.
MAKARUHAN AZUMI
1. Kaiwa matuka wajen kurkuran baki
2. Sumba
3. Dauwamar da kallo na sha' awa
4. Tunani akan al'amuran saduwa
5. Shafa ko runguma
6. Dandanan wani abu
7. Sanya tozali
8. Yin kaho.
ABUBUWAN DA SUKE BATA AZUMI
1. Saduwan wani abu zuwa makoshi (narkakke)
2. Fitarda maniyyi ko maziyyi da gangar
3. Saduwa ta hanyar tilasta
4. Chi ko sha da tunanin sauran dare
5. Chi ko sha da gangan
6. Saduwan wani abu wanda ba narkakkeba zuwa makoshi
7. Ridda.
ABUBUWAN DA SUKE HALAS
1. Yin asiwaki
2. Sanyaya jiki da ruwa
3. Tafiya ta halas
4. Sanya magani wanda ya dache
5. Tauna wani abu ga karamin yaro
6. Sanya turare.
ABUBUWAN DA AKAYI RANGWAME
1. Hadiye yawu
2. Rinjayen amai da magwas
3. Rinjayen wani kwaro zuwa ga makoshi
4. Kuran kan hanya
5. Wayan gari da janaba
6. Yin mafarki da rana.
Domin samun mustajaba a kwana 9
Khatimin Allahu Muhammadu idan ka buga adadin Allahu sau Allahu 66×66=4356 sannan sunan Muhammadu sau 92×92=8464 4356+8468=12820 Ana rubu...

-
SIRRIN MALLAKAR MUTUM MACE KO NAMIJI Amman ajitsoron Allah kada kayishi don cuta ko San zuciya ga asirigaskiyane to ga asirin kamar haka ida...