Wednesday, 31 March 2021

Saturday, 13 February 2021

Babban sirrin samun kudi mujarrabi


 Aslm alaikum Yan uwa almajirai barkammu da warhaka ga wani sirrin mujarrabi na ismul aziym Mai karfi

Monday, 18 January 2021

Mallaka

 787

.............

..................

....................

Aslm alaikum Yan uwa almajirai

Barkammu da warhaka Ina gaisuwa zuwa gareku kwana biyu kunjini shiru wlh aikine yamin yawa Amma inshallah zaku fara jina akai akai......!

 Idan kana son ka mallaki mace ko wacece musamman matar ka ga yadda zakayi a takaice  ka Sami

Manta uwa 

Mallaka

Maqale mata

Bita zaizai

Bini da zugu 

Biyarana

Ganyan idon zakara 

Sai ahadasu adaka  yayi laushi sai atankade a Sami Zuma a kwaba shi idan zaka sadu da matarka saika shafe zakarinka  dashi to zakayi mamaki sosai ...tammat

Cibiyar magani daga Taskar asirai malam basiru baba jamaludden TARABA STETE JALINGO



Thursday, 24 September 2020

Thursday, 13 August 2020

Maganin karfe

 ٧٨٧


Aslm alaimun masoya ٩٢  s,a,w 

Yau Kuma munzo muku da sirrin maganin karfe mujarrabi sahihi 


Ana samun dutse baki  ranar lahadi  aje daji a da kwarya da dutsen  asami tsohon bishiyar tumfafiya  a kankari bayanta da dutsen Kuma ya shiga cikin kwaryar  idan yafadi qasa karka dauka a kankara da yawa saika dawo gida ka daka kana Sha a nonon saniya  tsawon kwana 41 to wlh ba dai karfe ba har abada mujarrabi

Saturday, 8 August 2020

Taska

 Aslm alaimun Yan uwa acikin Allah 

Kwana biyu kunjimu shiru inshallah zamu cigaba da taimakawa

Wednesday, 3 June 2020

Sunayen Ashabul kahfi

787 . Aslm bayin 66 masoya 92 . Ga wani bidion sirrin sirrin sunayen Ashabul kahfi . http://wa.me/2349064425349?text=%20%20%20barka%20da%20warhaka%F0%9F%91%80%F0%9F%A6%BB domin samun kayan aikin almajirai ingantattu Sai ashiga wannan link din domin yin magana da Mai sayarwa ...http://wa.me/2349064425349?text=%20%20%20barka%20da%20warhaka%F0%9F%91%80%F0%9F%A6%BB

Domin samun mustajaba a kwana 9

 Khatimin Allahu Muhammadu  idan ka buga adadin Allahu sau Allahu 66×66=4356 sannan sunan Muhammadu sau  92×92=8464 4356+8468=12820 Ana rubu...