Sunday, 11 April 2021

Jabalul tasrifin

 787

Aslm Yan uwa masoya Annabi Sallallahu alaihi Wasallama


Yau gamu da babban sirri na jalabi domin samun manyan alkairai saboda watan Ramadan  


Na sadaukar da wannan sirrin ga shehina murabbina Shehu Bashir mai samari r,t,a


Bayan haka  

Sai mushiga bayanin sirrin 

Kafin a fara aikin sirrin ko ince hidiyar sirrin  zaka fara rubuta wannan hatimin kafa 100 alama nashara kafa 11 babban adadinsa shine ana rubuta hatimin kafa 1000 alama nashara kafa 110 

Saika wanke kasha ga hatimin 👇✍️

Bayan kasha saika fara aikin  

Kullum ana wurin zuwa kwana 41 

Ga yadda wuridin yake kamar haka 

ياقريب المجيب المدان دون كل شىء قربه.1273 ya qariybil majiybil madaniy duwna kulli shai in qurbuhu 

 Sai kuma ya karanta 

ياعطراييل بحق سرتاجى ومتفليخ 66  ya adaraayayilu bihaqqi sartaajiy  wamutfaliykhu


Sai  kuma ya karanta  

ياشمخيشا.وياتمتيشا.وياسطحى.وياسطخى.يارب بينج جنيشا إفتحلى 3  yashamkhiysha.wayatamtiysha.wayasadahay.wayasadakhay.yarabbi baynaji janiysha iftahliy.


To wlh duk wanda yayi wannan sirrin zayyi mamakin gaske 


Sharadin sa kafin kara aikin kayi sadaka da niyyar fara aikin tammat


Wanda ya wallafa 

Taskar asirai malam ga surar shi 👇

Duk mai son ganin vidio na sirrin 

Ya ziyarci YouTube channel dinmu Mai suna 

Taskar asirai malam Tv 

Domin karin bayani 

11:00am zuwa 4:00pm 

08144698283/08124763287

Friday, 9 April 2021

Sirrin hallaka makiya da sirrin mallakan masu kudi

 787 


Aslm yan uwa masoya Annabi Sallallahu alaihi Wasallama muna muku Barka da warhaka kwana biyu baku jimuba 

Yau gamu dauke da sirri muhimmi 

Guba biyu na farko shine : idan kanason ka hallaka makiyanka cikin sauki 

Yadda zakayi aikin bayan ka gabatar da miftahul amal 


Zaka karanta( ياصمدانيس ya samadaaniysu ) 

Kafa 1200 bayan haka saika karanta  hizbul saifi kafa 1 saikayi addu a  haka zaka nayi har kwana 7 to wlh zakayi mamaki  


Sirri na biyu kuma shine : mallakan masu mulki da masu kudi da manyan mutane  


Bayan kayi miftahul amal zaka karanta 

(ياقركموس ya qarkamuwsu)

Kafa 4444 bayan haka zaka karanta hizbul saifi kafa 1  haka zakayi zuwa kwana 18 to wlh zakayi mamaki 

Idan kanason kaga vidion saika ziyarci channel dinmu mai suna 

Taskar asirai malam Tv


  1. Ga link din vidion

https://youtu.be/SSYqRpqHgCY

Wednesday, 7 April 2021

 MENE NE AZUMI??


1. AZUMI A LUGGA:-Shine kamewa

2. ASHARI'ANCE:- Shine kamewa daga barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir har zuwa faduwar rana da niyyar yin ibada.


RUKUNAN AZUMI


1. Yin niyya 


2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali 

3. Zamani (lokachin yin azumi).


SUNNONIN AZUMI 

1. Gaggauta buda baki

2. Jinkirta sahur 

3. Addu'a yayin buda baki

4. Yin sahur da jinkirta shi.


MAKARUHAN AZUMI

1. Kaiwa matuka wajen kurkuran baki

2. Sumba

3. Dauwamar da kallo na sha' awa 

4. Tunani akan al'amuran saduwa

5. Shafa ko runguma 

6. Dandanan wani abu

7. Sanya tozali

8. Yin kaho.


ABUBUWAN DA SUKE BATA AZUMI

1. Saduwan wani abu zuwa makoshi (narkakke)

2. Fitarda maniyyi ko maziyyi da gangar

3. Saduwa ta hanyar tilasta

4. Chi ko sha da tunanin sauran dare

5. Chi ko sha da gangan

6. Saduwan wani abu wanda ba narkakkeba zuwa makoshi 

7. Ridda.


ABUBUWAN DA SUKE HALAS

1. Yin asiwaki

2. Sanyaya jiki da ruwa 

3. Tafiya ta halas

4. Sanya magani wanda ya dache

5. Tauna wani abu ga karamin yaro

6. Sanya turare.


ABUBUWAN DA AKAYI RANGWAME

1. Hadiye yawu

2. Rinjayen amai da magwas 

3. Rinjayen wani kwaro zuwa ga makoshi

4. Kuran kan hanya 

5. Wayan gari da janaba

6. Yin mafarki da rana.


Domin samun mustajaba a kwana 9

 Khatimin Allahu Muhammadu  idan ka buga adadin Allahu sau Allahu 66×66=4356 sannan sunan Muhammadu sau  92×92=8464 4356+8468=12820 Ana rubu...