787
.............
..................
....................
Aslm alaikum Yan uwa almajirai
Barkammu da warhaka Ina gaisuwa zuwa gareku kwana biyu kunjini shiru wlh aikine yamin yawa Amma inshallah zaku fara jina akai akai......!
Idan kana son ka mallaki mace ko wacece musamman matar ka ga yadda zakayi a takaice ka Sami
Manta uwa
Mallaka
Maqale mata
Bita zaizai
Bini da zugu
Biyarana
Ganyan idon zakara
Sai ahadasu adaka yayi laushi sai atankade a Sami Zuma a kwaba shi idan zaka sadu da matarka saika shafe zakarinka dashi to zakayi mamaki sosai ...tammat
Cibiyar magani daga Taskar asirai malam basiru baba jamaludden TARABA STETE JALINGO