٧٨٧
Aslm alaimun masoya ٩٢ s,a,w
Yau Kuma munzo muku da sirrin maganin karfe mujarrabi sahihi
Ana samun dutse baki ranar lahadi aje daji a da kwarya da dutsen asami tsohon bishiyar tumfafiya a kankari bayanta da dutsen Kuma ya shiga cikin kwaryar idan yafadi qasa karka dauka a kankara da yawa saika dawo gida ka daka kana Sha a nonon saniya tsawon kwana 41 to wlh ba dai karfe ba har abada mujarrabi