Sunday, 10 May 2020

Idan asiri baya tashi ajikinka

787 . Aslm bayin 66 masoya 92 s,a,s . Ga wani sirri gameda matsalar rashin tashin asiri acikin mutum.wato jininka ya kwanta idan kasha wani magani baya tashi ajikinka kamar maganin karfe ko bindiga ko suka asami kowar wake da ganyen bishiyar dorawa kalwa sai ajiqa su daban daban da ruwa kamar mai yawa arufe su sai sun kwana 4 sai a hadesu Ana Sha zuwa kwana 9 to inshallah za a warke mujarrib

Domin samun mustajaba a kwana 9

 Khatimin Allahu Muhammadu  idan ka buga adadin Allahu sau Allahu 66×66=4356 sannan sunan Muhammadu sau  92×92=8464 4356+8468=12820 Ana rubu...